FATAWA KAN CANZA WAJE DON NAFILA
FASSARAR FATAWA KAN CANJA WAJE DON SALLAR NAFILA
Dayawa muna ganin masu sallah suna canja wajen sallah bayan idar da sallar farilla don yin sallar nafila, kuma mafi yawa su kan yi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
AMFANIN AYABA 12 AJIKIN DAN’ADAM
AMFANIN AYABA A jikin Dan ADAm
1) Ayaba takan taimaka yadda ciki zai sami sauqi wajen narka abin da aka ci don ta qunshi Starch wadda ake samu a cikin Carbohydrates, ba shakka yakan!-->…
Read More...
Read More...
SAURAYI DA BUDURWA (musha dariya)
Wani saurayine da budurwarsa
suke tafiya akan titi.
Kawai sai ga wata Babbar MOTA mai tsada antayo ta tsaya a
gabansu.
Sai wannan
budurwar tace Wa saurayin na ta dasuke tafiya tare!-->…
Read More...
Read More...
SHARHI AKAN YADDA AKE SOYAYYA A KASAR HAUSA
Idan muka yi duba a wannan zamani a qasar Hausa, kalmar soyayya ana yi mata duba akan wani abu na kyama wanda wasu mutanen sukan ji kunyar a ce suna soyayya. Ko tsakanin miji da mata,!-->…
Read More...
Read More...
WATA TA SAIDA TAGWAYENTA DON BIYAN BASHI DA SAYEN SABUWAR WAYAN SALULA
Bayan biciken da ’yan sanda suka gudanar sun kama wata uwa a kasar China, wadda ta sayar da tagwayen jariranta kan Dalar Amurka 9,100 (kimanin Naira miliyan 3 da dubu 285 da 100) don!-->…
Read More...
Read More...
AN SACE DALIBAI MATA 6 DA MALAMAI 2 A KADUNA
Wasu ‘yan bindiga sun sace wasu dalibai mata su shida da malamai biyu a makarantarsu da ke garin Kakau Daji, karamar Hukumar Chikun a jihar Kaduna.
Rahotan na cewa, an yi awon gaba!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
YIN MURMUSHI DA SAKIN FUSKA IBADA NE
YIN MURMUSHI DA SAKIN FUSKA IBADA NE
Daga cikin sunnonin da aka Manta da da ita akwai SAKIN fuska da murmushi ga yan uwa a lokacin haduwa da juna, da yawa daga mutane suna aikata!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ko Kun San? Amfanin Gero Ga Lafiyar Dan’adam
Gero wanda a Turance ake kira da suna Millet, nau’in abinci ne daga cikin tsarin abincin da Allah (S.W.T) ya huwacewa kasar Hausa. Abinci ne mai tarin albarka da ke tattare da hikimomi!-->…
Read More...
Read More...
WASU MANYAN KASHASHE NA NEMAN TAKAWA FACEBOOK BIRKI
Wasu jigogi a gwamnatocin Amurka da Burtaniya da Australia sun nuna damuwa dangane da shirin kamfanin shafin Facebook na hana kutse a cikin sakonnin da ake aikawa ta shafukansa, suna!-->…
Read More...
Read More...
HAKKIN MIJI AKAN MATA DA HAKKIN MATA AKAN MIJI
HAKKIN MIJI AKAN MATA DA HAKKIN MATA AKAN MIJI
AN kasa hakkokin maaurata zuwa kashi uku
1⃣na daya hakkin miji akan mata
2⃣na biyu hakkin mata akan miji
3⃣na uku hakkin tarayya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
BAN AURO KI DON NAI WASA DAKEBA
BAN AUROKI DON NAYI WASA DAKE BA Sunyi aure bayan soyayya da sukayi abar kwatance, bayan sati biyu da auren, Angon ya tashi daga bacci domin ya shirya xuwa wajen aiki, sai ya nufi!-->…
Read More...
Read More...