Ads

SAURAYI DA BUDURWA (musha dariya)

0

- Advertisement -

Wani saurayine da budurwarsa
suke tafiya akan titi.
Kawai sai ga wata Babbar MOTA mai tsada antayo ta tsaya a
gabansu.
Sai wannan
budurwar tace Wa saurayin na ta dasuke tafiya tare kaga katafi kawai sai mun sake haduwa
Baffana ne yake mun magana.
Dasauri tanufi inda
motar take tana washe baki.
Tana zuwa sai wanda ke cikin motar yace
sannu,
Sai tace yauwa.
Yace ba dake nake magana ba da kanina da kuke tafiya tare nake magana.

Alummarhausa.com.ng

Alummarhausa.com.ng

Leave A Reply

Your email address will not be published.