Alummarhausa.com.ng

FADAKARWA: ABOKIN HIRA 3

Alummarhausa.com.ng

Alummarhausa.com.ng

Wanda ya Kunshi Labarai Masu Nishadantarwa Tare da Fadakarwa

Darasi na 3

Alummarhausa.com.ng

Darasin namu na yau shine Fushin Alqali

Wani Alqali ne ya samu hatsaniya tsakanin sa da matarsa tun da safe.

Ya fito daga gidansa a fusace, ya isa kotu. Zaunawar sa ke da wuya sai Mufti ya karanta masa qara ta farko yana cewa:

Allah ya dade ran Alqali, qara ta farko a yau ita ce ta wata mata da take qarar mijinta ya mare ta.

Sai Alqali ya yi wuf ya ce, ya mari banza!

Darussa:

  • Mata sai a hankali
  • Ba a yanke hukunci a cikin fushi
  • Ba kowace matsala ake kai Kotu ba
  • Duk halin da kake ciki akwai dubu irin ka

Alummarhausa.com.ng

FadakarwaNishadantarwa
Comments (0)
Add Comment

Alummarhausa.com.ng